Assalamu Alaikum Warahamatullah Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲
Wannan ALBUM Ɗin Mai Tarin Albarka Wanda Iyayenmu Malumanmu Da Kuma Shugaban Road Safety Na Bauchi State Da Qungiyar Likitoci
Mun Fitar Dashi Ne Domin Ƴan Uwa Musulmai Su Saurara Suji Hakkin Hukunce Hukuncen Dasuka...