Assalamu Alaikum Warahamatullah Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
Wannan Shine Jawabin Da Malaman Ya Gabatar Dan Gane Da Hukunce Hukuncen Tuki A Musulunci Tare Da Hanyoyi Daza Abi Domin Kiyaye Hatsarurruka
Ubangiji Allah SWT Ya Bamu Ikon Aiki Da Abun Dazamu Saurara Ameen...
- Producer:SAUTUL KAREEM
- Release Date:January 11, 2025
- Album:Hukunce Hukuncen Dasuka Shafi Tuki A Musulunci





