Assalamu Alaikum Warahamatullah Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
Wannan Shine Jawabin Shugaban Road Safety Na Bauchi State Yayin Dashima Yake Gabatar Da Maganganunsa Kan Yanda Za A Kiyaye Hatsarurruka Da Sauransu Yayi Jabin Ne Yayin Da MALAM GURUNTUM DA PROF MANSUR Suka Gabatar...
- Producer:SAUTUL KAREEM
- Release Date:January 11, 2025
- Album:Hukunce Hukuncen Dasuka Shafi Tuki A Musulunci





