Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
*MUHADARA A GARIN ABUJA*
(Tsakanin Bawa Da Allah)
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️
Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)
Wannan shine Muhadara da Malam ya gabatar Shekaran Jiya 25/10/2025 a plot 15 lemon street map...
- Release Date:October 27, 2025





