Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
MUHADARA Mai-Taken
Hakkokin Manzon Allah ﷺ
Tareda: _Malam Usman Aliyu (HAFIZAHULLAH)
Wannan shine Muhadara da Malam ya gabatar Ranar Laraba a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi, Sakamakon Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum baya...
- Release Date:January 19, 2026




