Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
MUHADARA MAI-TAKEN 👇👇👇
Kaunar Juna Saboda Allah
Tare da: _Professor Mansur Isa Yelwa (HAFIZAHULLAH)
Wannan shine Muhadaran da Malam ya gabatar a Masallacin dake Babban Birnin Dada dake cikin garin Kano.
Ubangiji Allah SWT Ya Bamu Ikon Aiki...
- Release Date:January 14, 2026




