Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
MUHADARA A GARIN GOMBE
(Rayuwa Da Alkur’ani)
Tare da: _Professor Mansur Isa Yelwa (HAFIZAHULLAH)
Wannan shine Muhadaran Da aka Gabatar na munasabar Sauƙan Alƙur’ani na ƴaƴan Engr. Abubakar Manga a...
- Release Date:January 4, 2026




