Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
KHUDBAR JUMMA'A
(Indimi Mosque Maiduguri)
Tare da: _Professor Isa Ali Ibrahim Pantami (HAFIZAHULLAH)
Wannan Shine Khudbar Juma'a da malam ya gabatar a Masallacin Imdimi Mosque, Maiduguri State
Ubangiji Allah SWT Ya Bamu Ikon Aiki Da Abunda Zamu Saurara...
- Release Date:January 5, 2026




