Assalamualaikum Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲✊
RAMADAN TAFSEER 1446/2025
(Suratul Ankabut Verse 43-48)
Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)
Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Juma'a 14/Ramadan/ 1446 a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.
Ubangiji Allah SWT Ya...
- Producer:SAUTUL KAREEM
- Release Date:March 14, 2025





