Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
Wannan Itace KHUƊUBAR Da Malam Ya Gabatar Jiya 26-December-2025 KHUDUBAR JUMA'A MAI TAKEN: HASIBU ANFUSAKUM QABLA AN TUHASABU..; DAGA MASALLACIN ABUBAKAR SADIQ DAKE NDC U/KAJI KADUNA.
MAI GABATARWA MAL. ZUBAIR MUHAMMAD NDC
Ubangiji Allah...
- Release Date:December 27, 2025




