Allah Mun tuba
(ya allah agafar ta)
Jarabta allahuwa mun kar ba
(ya allah ka ya ye ta)
Mun roka
Hmm Mun tuba
Allahuwa kus kure mun karba
Tubar mu fa kai ne gwanin karba
Ya rabbi ta alla sarki rabba
Rayuwa yanzu ta sauya...sai wahala
Tsadar da ta keyi....Sub hanallah
Talaka ba abinci...Innadillah
Abun da ke sani zubar kwalla
......
- Release Date:May 14, 2024




