Legend Hero Maye
sun ce ba mu da komai
Yanzun kam. muke da komai
Mu mun tara sojoji
yataba kai ka farmai
Kowa ya tabba jaharka
Atake fusata tsayar mai
Yobe mun hadde kanmu
Don miyar mu nada janmai
Sojoji suke da naija
Yobe muje da soja
A yobe babu gaja
munyi wanka daraja
(Yobe da komai
Muna da komai
Munwuce gaba akomai
Jihar muta ...
- Producer:SGY
- Release Date:January 23, 2025




