Daddadar waka daga bakin shararren mawaki abba ganga wacce yayiwa gwarzon dan wasan duniya Lionel Messi domin farin cikin magoya bayansa Ina kuke masoya gwarzon dan kwallon duniya Lionel Messi kuyi gaggawar mallakar wannan waka ta shararren mawaki abba ganga domin zata nishadantar daku
- Producer:Asim labbaikac
- Release Date:December 24, 2022




