Yauda labari labari gobe ma da labari
Duniya zance malam karkayo sharri
Ita hassada taki wanda kaiwa zaiga alkhairi
Rayuwa tabawace to saimun rage buri
Kaunar rasulillah ni ita tazzamen jari
To kazageni idan ma kazageni allah na nan
Kacuceni idan ma kacuceni allah na nan
Kabatani idan ma kabatani allah na nan
Da alkhairi nake nufin kowanmu...
- Producer:Bravo master
- Release Date:April 3, 2024
- Album:Single




