Yasakani so tunani kisani a zuciya ciki in zauna arashin so shikenan, dazaki tsayamin dake zana kasance komai wahala nidake dai na amince kinbani masauki a so saiki kudurce da akwai nasara Dan tsaya muyi zaurance
- Producer:Isah gombe
- Release Date:May 7, 2020
- Album:Arashi album





