Uploaded By
VIEW PROFILE
59 Followers
Wannan wakar an yi ta ne akan soyayyar mai kudi da dan sarki, Duka suna son mace daya ne kuma kowanne yana so ya kasance shi ya samu damar yin soyayya da ita. This is a love story of a prince and a rich guy, competing to win a beautiful girl’s heart.
- Release Date:December 22, 2023
- Album:KIBAMU DAMA 2023
- Producer:Diddy
- Genre:Afrosounds





