Wannan Waka ta DA GIDANMU ZA'A BARNI, munyi tane ba da wata manufa ba, domin kada wasu suyi judging din mu wrongly, duk abubuwan da muka fada a ciki mun fada ne don nushadi da kuma tabbatar da tarbiyyar da aka bamu a gida bazata saka mu aikata makamancin abinda...
- Producer:DJ KBshow
- Release Date:September 5, 2023Ⓡ


