Assalamu Alaikum Warahamatullah Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲
Wannan Shine Cigaba DaTafsirin Suratul Buruj Darasi Na 2 da Malam ya gabatar Yau Litinin 07/10/2024 a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.
Ubangiji Allah Yabamu Ikon Aiki Da Abunda Zamuji Ameen Ya Rabbal Alameen...
- Producer:SAUTUL KAREEM
- Release Date:October 7, 2024
- Album:Complete Tafseer Suratul Buruj





