Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
Ni'imomin Allah Akan Bayinsa
Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (HAFIZAHULLAH)
Wannan Shine Muhadarar da Malam Ya gabatar Jiya Litinin 15/12/2025 a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.
Ubangiji Allah SWT Ya Bamu Ikon...
- Release Date:December 16, 2025




