Assalamu Alaikum Warahmatullahi Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
KHUƊUBA Jum'ah daga Masallacin Ibnu Abbas (R. A), Ƙwarbai, Zaria
Mai Taken:Cikan Imani
Tare Da: Professor Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya)
Jum'ah 14-Jumadah ll-1447H (5/12/2025)
Ubangiji Allah SWT Duk Yanda Rayuwa Zatakai Kabarmu Da Imaninmu Ya Hayyu...
- Release Date:December 7, 2025




