Assalamu Alaikum Warahamatullah Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
Wannan Shine Karatun Da Malumanmu Suka Gabatar Mai Taken MAKON SAHABBAI
*05 MAKON SAHABBAI (2)*
Laccar Makon Sahabbai Daga Masallacin Al'muntada Dorayi A Kano, 22/01/2025.
Maudu’i : *LAZIMTAR SAHABBAI GA MANZON ALLAH S.A.W DA KWADAYIN SAURARON...
- Producer:SAUTUL KAREEM
- Release Date:January 23, 2025
- Album:MAKON SAHABBAI KARO NA 2





