Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
03 Ramadan Tafsir 1447/2026
Surah Az-Zumar:
Darasi na 02
Tare da:
*Dr Bashir Aliyu Umar OON*
Cikin Tarsir Surah Az-Zumar: Aya 23-23
Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.
3-9-1447= 20-02-2026
Ubangiji Allah SWT Ya Bamu Ikon Aiki Da Abunda Zamu Saurara Ameen...
- Producer:SAUTUL KAREEM
- Release Date:February 20, 2026
- Album:1447/2026





