Uploaded By
VIEW PROFILE
358 Followers
Title: GARBA (Addu’a)
Artist: Classy Dorayi
⸻
Chorus
Gariba, Gariba — G-Fresh
Garba G-Fresh, addu’a zan yi
Zan wa Garba, Allah sakawa Garba
Ku dena tsinewa Garba, Allah shiryeka Garba
Stop hating Garba, ai ABJ ba Hisbah
Allah Ya nusheka, ka tuba
(x2)
⸻
Verse 1
Hausa hip-hop pioneer,
Sarki mai tafiya Kano to California
No cap — ba tagiya
Ruwan talent kawai ke ambaliya
Rappern da bai bukatar promo
Kashe su daya-daya, for bono
Mai marke baya homo
Ka yi shit, ya wanke ka da Omo
Ex na Alpha da Sadiya
Intelligent mind, ba hayaniya
Soki burusu, kai kaɗai ke biya
You dey make money, suna hayya-hayya
⸻
Chorus
Gariba, Gariba — G-Fresh
Garba G-Fresh, addu’a zan yi
Zan wa Garba, Allah sakawa Garba
Ku dena tsinewa Garba, Allah shiryeka Garba
Stop hating Garba, ai ABJ ba Hisbah
Allah Ya nusheka, ka tuba
(x2)
⸻
Verse 2
Please sir, I really need a favor
Kaf Arewa, sai da na duba
You are now the most powerful
Influencer, gaka energetic
Why don’t you change the narrative?
Your words cut deep beyond razor
Hantsine kai, leka gidan kowa
They love you — yaro da uwa
Why not ka fara fadakarwa?
Masu duhu ka yi wayarwa
Sanadinka Allah Ya shiryarwa
Ko ba ka wa kai, lada zai bayarwa
I’d real
- Release Date:December 14, 2025
- Genre:Hip-Hop/Rap




