Wannan sabuwar waƙar Hausa ne mai suna sabuwar wakar isah ayagi ft al Emma ft Muawiya Muzzy kuma wakar mai ɗauke da salo daban daban wanda ya haɗa manyan mawaƙa irinsu isah ayagi, Muhammad al emma, Nura m inuwa, adam a zango, auta mg boy, hamisu breaker, kawu dan...
- Producer:Isah ayagi, Nura m inuwa,Hamisu breaker
- Release Date:May 25, 2023Ⓡ





