Mozey Jigawa Notice ๐
Hello everyone
ina kara godiya a gareku masoyana ,Abokaina da yan uwana kunyimin abubuwa da dama da bazan iya biyankuba ina godiya sosai๐
Ina me farincikin sanar da ku cewa Zan fitar da waka me suna NEVER MIND BRO ranar 15 ga watan DECEMBER by God...
- Producer:Zey
- Release Date:December 15, 2023โ




