( So Jidali ) Wakace wacce tazo muku da sabon salon kalamai masu ratsa zuciya wanda ba ba kowanne bakin mawaki zaka jisu ba nayi dogon nazari bisa duba da yadda so yake dawainiya da ruhi da gangar jikin masoya, kuyi sauraro lafiya, Naku Mubarak Saraki wanda kukafi sani da...