Ina kaunar ki,ko kina kauna na, Ina begen ki acikin Zuciya na, Zuciyata kullum ta nai mini kuna, son ki yasan ya yau na manta garina, (Soyayaya Mai sa Hauka) x4 oho wooho x3 ehey x2 Na khadija ake cemin na khadija ake Cewa x3.
- Producer:Paris Record
- Release Date:June 13, 2021
- Album:I Fall In Love




