Soyayya farin cikin rayuwa ashe nadade ina wahala da bauta a kan soyayya amma ban samu wacce ta dace dani ba ko kuma wacce zata fuskan ce ni amma tin da allah ya hadani dake bana kara karkata tunani na akan mata lallai kin dace dani kuma dake zan iya...
- Producer:Ramon boy
- Release Date:March 18, 2023




