Baby zo nakaiki ga mamana
And I will show u sister na
Zasu kulaki dare rana
Ke nazaba musu matana
Nasan yan gidanku ai sunsan da ni
Kuma sun nunamini sunayi da ni
Oh o o matata
Matata
Oh o o matata
Matata
Oh o o matata
Matata
Oh o o...
- Producer:Megamix
- Release Date:November 15, 2024β





