a lot sunyi sun kasa
naga wasu rappers din duk sun tasa
kasan amdade rijiyar tana bukatar yasa
wasu kam sunce na kasa
na kasa na kasa
amma bai tsa tsa
nifa a rap dina ba gasa
amma akwai zunzurutun bada ansa
- Producer:Ramon boy
- Release Date:March 11, 2023




