Aslm ina masoya jin wakokin hausa yau ga wata sabuwa a gareku mai suna JAMILUN JIDDA domin nishadan tarwa da kuma kayatarwa cike da sirrika na soyayyan al'ajabi akan soyayya nine naku BANGIS ZAMANI kamar kullum kuyi sauraro lafiya please like and comment
- Producer:Sam j
- Release Date:April 8, 2025





