Uploaded By
VIEW PROFILE
1.1K Followers
A ranar haihuwarka muna tunawa da kai,
ba da kuka kaɗai ba,
amma da alfahari.
Shaheed Malam Qaseem MADUBI,
ka zama madubi ga masu gaskiya,
ka zama abin koyi ga al’umma.
🎤 JININ_MA'AIKI
Ku biyo mu a shafukanmu:
- Release Date:January 20, 2026
- Album:M&M_ABK_AMS
- Genre:Hip-Hop/Rap




