Masoya Manzon Allah (S A W) Ga Wata Sabuwar Salon Hadaka akan Kasida Wanda a tarihin Africa ba a taba irin wannan aikin Hadaka (collaboration) din ba a fannin bege . Wannan Lamarin Mai Girma ne Kuma abun dubawa ne ya kayatar Sosai. Mawakan Hip-hop #Naija Tare Da Manyan...
- Producer:Aliboss
- Release Date:October 12, 2023
- Album:Dan Manzon Allah



![Annabi Muhammadu[SAW]](https://i.audiomack.com/ali-boss-productions/611a688af2.webp?width=456)

