Sabuwar waka mai ɗauke da sabon salo daga AK DORAYI KING, wadda ta haɗa fasahar Hausa da ƙamshin gargajiya cikin sautin zamani.
Wannan ba waka ba ce kawai, ji ne daga zuciya – mai ɗauke da nishaɗi da labari cikin kida.
#traditionalvibe #aldorayiking #sabonsalo
- Producer:Musty Action record
- Release Date:June 20, 2025
- Album:Traditional vibez




