Alhamdullilah ina mai gode allah subhannahu wata allah daya bani ikon sakar muku wannan album mai suna nagane so.
wakokine dana yisu da harshe biyu, hausa,turanci na tsaya wajen ganin cewa na tsaftacce kalamai na wajen raira wannan wakokin. ina fatan jama a zaku bani hadin kai.nagode naku a kullum...
- Release Date:January 1, 2023





