Wannan wani sabon lakcan mallam Ahmad Tijjani Gurumtum ne mai taken: Sallah Jigon Addini Daga Mallam Ahmad Tijjani Gurumtum 2025, yana daya daga cikin manya manyan waazi da kuma fadakarwa masu ratsa zuciya inda wannan tafsirin ke kayatarwa kuma ke sanya mutane da yawa jin kishin addinin musulunci
Mallam Ahmad Tijjani...
- Producer:Ahmad Tijjani Gurumtum, Tijjani Gurumtum, Gurumtum, Waazi, gurunt
- Release Date:September 1, 2025


