Acikin wannan waazin mai taken: Labarin Adawa Da Samudawa Daga Mallam Ahmad Tijjani Gurumtum 2025, zaku ji yadda Mallam Ahmad Tijjani Gurumtum yayi bayani Dalla dalla akan tarihin Adawa da samudawa inda yayi bayani mai tsawo kuma ya fayyace komai a ilmance.
Mallam Ahmad Tijjani Gurumtum sanannen malamin addinin musulunci ne...
- Producer:Ahmad Tijjani Gurumtum, Tijjani Gurumtum, Gurumtum, Guruntum 2025
- Release Date:September 1, 2025


