Saurari sabuwar lakcar mallam Ahmad Tijjani Gurumtum wanda ake masa da laqabi da Ahmad Tijjani Guruntum, waazi ne dake jan hankalin duk mai saurara kuma zakuji dadin shi da yardar Allah
#ahmadtijjanigurumtum #tijjanigurumtum #gurumtum #guruntum
- Producer:Ahmad Tijjani Gurumtum Media
- Release Date:November 2, 2025


