Nayi wakar nanne sabo tinatar da Al ummar Kuma yan uwana, wa yanda suka kasa sanin yadda siyasarmu ta Nigeria take da Kuma yadda rayuwa idan baka da kudi take kasancewa
- Producer:Adam mgz
- Release Date:August 28, 2025
- Album:Adam_Mgz_Bawadi_07048079999




