A dukkan lamura Mutum yakanyi rashi kokuwa yayi nasara. Idan ka rasa ka fawwala komai gun Allah wanda shine kadai yasan hikimar yin hakan. Cikin wakar Wasika Ta, zaku nishadantu sannan ku ilimantu da zantuka masu Ma'ana makamantan wannan tare Da Abdul Director