Wanna waka Mai suna Duniya nayita ne domin fadakar da masu Hali a cikin al umma don surika tallafawa na kasa dasu da Kuma kula da hakkin makwofta sa Annan duk Halin da mutum ya tsinci kansa yasani Allah yana sane
- Producer:DUNIYA
- Release Date:September 26, 2024




