Yan Mata zo ga Dan gata🤗
Zinariya mai kama da kanwata👫
Masoyiya nakiraki da yar auta💃
In nafada koh ina zan maiamaita🤹♂️
Kinada kyau ko baba ado😗
Zuciyarki zaki bani aro♥️✔
Kar da kicemin na makaro 🤗
Kinji kanwanta💃
Zucyata na miko 😊
Hada da taki miyo karko👫
Zanso kisa ni sahun farko🙋♂️
Kinji yar auta💆♀️