Tafseerin Al-Qurani Mai Girma wanda Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano ya Gabatar a Garin Maiduguri. Muna Fatan Allah yajikan Malam ya gafarta masa tare da dukkan iyayenmu da Musulmai baki daya Aameen🤲🏻
- Release Date:September 11, 2023
- Album:COMPLETE TAFSEER SAUKAR MAIDUGURI Part 001





