Shirin Daga Randa shiri ne wanda ke zagayawa duniyar mawaka wadanda suke ta gwagwarmaya wajen nuna kaifin basiran su da yin bajakolin wakokin su ga duniya domin a san da su. Tabbas zamu kawo muku hirarraki na musamman da jagororin mawaka wadanda suke fili da kuma gwanaye cikin duhu, makada,...